ID: com.sadiksalihu.hajjdaumrah
Version: 2.0
Size: 0 Mb
HAJJ DA UMRAH Screen Preview
HAJJ DA UMRAH Details
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan dan littafi yana bayani ne game da tsarki a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. wannan update ne ga na farko, Hajj da Umrah domin an dada saukaka shi ga mai karatu domin yin bincike wato (search).Download HAJJ DA UMRAH 2.0 APK
Search terms:
HAJJ DA UMRAH for pc
HAJJ DA UMRAH mod apk
HAJJ DA UMRAH full version
HAJJ DA UMRAH full data